Ba Gaskiya Ba Ne Cewa Gwamnan Zamfara Ya Ayyana Naira Tiriliyan Tara A Matsayin Kadarorinsa -Gwamnati
Daga Muhammad A. Abubakar Gwamnatin jihar Zamfara ta yi fatali da wani labari da aka yaɗa a kafafen sada zumunta na yanar gizo cewa Gwamnan Jihar Dauda Lawal ya bayyana…
KARYA CE AKA YI MANA: Inji Gwanatin Jihar Zanfara
Gwamnatin jihar Zamfara ta yi fatali da wani labari da aka yaɗa a kafafen sada zumunta na yanar gizo cewa Gwamnan Jihar Dauda Lawal ya bayyana kadarorinsa na kimanin…
KOYON KARATUN AIKIN JARIDA,: An Yi Bikin Yayen Dalibai 40 A Zariya
Daga Mansur Aliyu A makon da ya gabata ne aka yi bikin yaye dalibai masu koyon karatun aikin jarida a karo na farko a harabar makarantar Zaria Media Academy dake…
Gwamnan Jihar Kano Ya Sanar Da Nadin Sabbin Mukamai Na Wasu hukumomin Gwamnati
Daga Ibrahim Muhammad Kano Gwamnan Jihar Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf ya amince da karin nadin mukamai guda biyar daban-daban a jihar. Wadanda aka nada sune kamar sune.Injiniya Garba Ahmed…
Matawalle Ya Bar Baitul Malin Gwamnati Da Tarin Basussuka- Gwamnan Zamfara
Daga Muhammad A. Abubakar A ranar Litinin ne sabon gwamnan jihar Zamfara, Dauda Dare, ya koka, yana mai cewa bai samu ko sisi ba a baitul malin gwamnatin jihar. Dare,…
Gwamnan Zamfara Ya Yi Sabbin Nade-nade
Daga Bello Hamza, Abuja Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya nada Alhaji Abubakar Nakwada a matsayin sakataren gwamnatin jihar (SSG). Haka kuma Gwamnan ya nada Mukhtar Lugga a matsayin Shugaban…
Ambassador Isyaku Wants President Tinubu And The New Governors To Tackle Security And Revive Economy
By Ibrahim Muhammad Kano It has been revealed that Nigerians elected a new sworn in president Bola Ahmad Tinubu and state governors peacefully with good intentions to achieve progress. The…
Mata Za Su Amfana Sosai A Gwamnatin Abba– Fatima Abubakar
Daga Ibrahim Muhammad Kano An bayyane Mata sune na kan gaba da zasu amfana a wannan Gwamnati ta Injiniya Abba Kabir Yusuf duba da irin jajircewa da gudummuwa da suka…
Just in: Kano State Governor Announces First Appointments…
Just in: Kano State Governor Announces First Appointments… From Muhammad Sakafa Kano The Executive Governor of Kano state His Excellency Alhaji Abba Kabir Yusuf wishes to announce the following appointments.…
Sabon Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf, Ya Yi Nadin Mukamai Na Farko A Gwamnatinsa.
Sabon Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf, Ya Yi Nadin Mukamai Na Farko A Gwamnatinsa. Daga Muhammad Sakafa, Kano msakafa@gmail.com Sabon gwamnan jihar KANO, Abba kabir Yusif (Abba gida gida) ya…