Nijeriya Da Japan Sun Sanya Hannu A Kan Yarjejeniyar Samar Da Kananan Jiragen Ruwa Musu Tsananin Gudu Don Karfafa Tsaron Teku
Shirin Zai Kawo Karshe Ayyukan Batagari A Yankin Tekun Guinea –Jamoh Daga Bello Hamza, Abuja Gwamnatin Tarayyar Nijeriya ta sanya hannu a kan yarjejeniya da kasar Japan don huldar tattalin…