Kungiyar kwallon kafa ta FC Barcelona ta kammala siyan dan wasa Lewandowski daga kungiyar Bayern Munich dake Jamus.

Dan wasan mai shekaru 33 a duniya zai sanya hannu a kwantiragin sa da zarar an kammala duba lafiyar sa.

A kakar wasan da ta gabata dan wasa Lewandowski ya zura kwallaye fiye da 40 a raga inda kuma yazo na biyu a jerin yan wasan da suka fi kowanne.

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *