Ɗaya daga cikin fasinjojin da harin jirgin ƙasan Kaduna zuwa Abuja ya rutsa dasu Hassan Usman, ya ce har yanzu shi masoyin shugaba Buhari ne.

“Haryanzu Ni masoyin Buhari ne, amma ga fuskar tsaro zan iya baiwa gwamnati maki kadan, domin ɗaya daga cikin Babban nauyin da ke wuyansu shi ne gwamnati ta tabbatar da kare rayuka da dukiyoyin yan kasa” in ji shi.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *