Al’ummar Katsina Da Daura Mazauna Kano Sun Goyi Bayan Takarar Lado Dan Marke A PDP
Daga Ibrahim Muhammad Kano Yan Kasuwar Katsina, Daura da Funtuwa mazauna Kano sun yi alkawarin dafawa dan takarar Gwamnan jihar Katsina na jam’iyyar PDP, Sanata Yakubu Lado Dan Marke don…