Gwamnatin Injiniya Abba Ta Yi Shirin Ba Talakawa Hakkokinsu—Hon.Jamilu Yamadawa
Daga Ibrahim Muhammad Kano Tsohon dan takarar majalisar jiha a karamar hukumar Gwale kuma mataimakin darakta na yada manufar matasa na Kano ta tsakiya na takatar shugabancin kasa na Kwankwaso…