Yadda Rahama Sadau Ta Kaddamar Da Littafin Hajiya Hadiza Bala Usman
Daga Bello Hamza, Abuja A ranar Juma’ar nan ne shaharriyar yar wassan kwaykwayon nan Rahama Sadau ta shiga tawagar kaddamar da littafin da tsohuwar shugabar NPA, Hajiya Hadiza Bala Usman…