Gwamnan Kano Mai Jiran Gado Ya Yi Alkawarin Kula Da Walwalar Ma’aikata
Daga Ibrahim Muhammed Kano Gwamnan Jihar Kano,mai jiran Gado Injiniya m Abba Kabir Yusuf, ya taya ma’aikata na gwamnati da masu zaman kansu murnar zagayowar ranar ma’aikata ta Duniya ta…