Daga Bello Hamza, Abuja

A makon jiya ne Shugaban Cibiyar Kimiyyar Safarrafa Fatu (NILEST) da ke Samarun Zariya, Farfesa MK Yakubu ya jagoranci tawagar hukumar gudanarwar ma’aikatan zuwa ofishin Karamin Ministan Kimiyya Da Fasaha a ofishinsa da ke Abuja inda suka Karrama shi.

Inda suka bashi kyautukan kayayyakin da ma’aikatan ke sarrafawa, kamar takalma da sauransu, ga dai hotunan yadda ziyarar ta kasance.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *