Ba Abin Da Zai Hana A Rantsar Da Abba Kabir Gwamnan Kano–Batista Tudun Wazirci
Daga Ibrahim Muhammad Kano Lauyan jam’iyyar NNPP, Barista Bashir Yusuf Tudun Wuzirci ya yi kira ga jama’a da su yi watsi da jita-jita da ake yadawa a kafafen sada zumunta…