Yadda Zababben Gwamnan Zamfara, Dakta Lawal Dare Ya Halarci Taron Maraba Da Sabbin Gwamnoni A Abuja
Daga Bello Hamza, Abuja A ranar Lahadi, 14 ga watan Mayu 2023 ne aka shirya wa sabbi da gwamnoni masu barin gado a Nijeriya taron maraba da kuma bankwana. Zababben…