Daga Bello Hamza, Abuja

A ranar Lahadi, 14 ga watan Mayu 2023 ne aka shirya wa sabbi da gwamnoni masu barin gado a Nijeriya taron maraba da kuma bankwana.

Zababben gwamnan Jihar Zmafara, Dakta Dauda Lawal Dare ya samu kyakwar maraba daga sabbi da gwamnoni masu barin gado. An dai gudanar da tgaron ne a dakin taro na ‘Congress Hall’ na otal din  Transcorp Hilton da ke Abuja. Ga hotuna yadda taron ya gudanar kamar yadda muka dauko a shafin facebook na ‘Sulaiman Bala Idris’

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *