Majalisa Ta 10: Kungiyar Grassroot Mobilizers Ta Goyi Bayan Abbas Tajuddeen
Daga Bello Hamza, Abuja A halin yanzu kungiyar ‘Grassroot Mobilizers for Better Nigeria Initiative’ wadda Ambasada Dakta Fatima Muhammad Goni ke shugabanta, ta bayyana goyon bayanta da cancantar Hon. Abbas…