Gwamnatin Kano Ta Mika Muhimman Bayanai Ga Kwamitin Karbar Mulki Na Abba Gida-gida
Daga. Ibrahim Muhammad Kano Gwamnatin jihar kano ta miƙa muhimman bayanan gwamnatin ga kwamitin karɓar mulki na jam’iyyar NNPP dake karkashin jagorancin Shugaban kwamitin Dr Abdullahi Baffa Bichi. Sakataren gwamnatin…