Injiniya Sagir Koki Ya Zama Ko’oditan ‘Yan Majalusun Wakilai Na Tarayya 24 Na Jihar Kano
Daga Ibrahim Muhammad Kano Zababben Dan majalisar tarayya mai wakiltar Birnin Kano Injiniya Sagir Ibrahim Koki ya ce a kokarib kawo cigaba a jihar Kano yan majalisun tarayya na jihar…