Gidauniyar Aliko Dangote Za Ta Taimaka Wajen Kwaso ‘Yan Nijeriya Daga Sudan
Daga Ibrahim Muhammad Kwamitin amintattu na gidauniyar Aliko Dangote ta kuduri aniyar ba da gudummuwa sosai wajen kwashe tare da sake tsugunar da dubban ‘yan Najeriya da suka makale a…