Gwamnan Jihar Kano Ya Sanar Da Nadin Sabbin Mukamai Na Wasu hukumomin Gwamnati
Daga Ibrahim Muhammad Kano Gwamnan Jihar Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf ya amince da karin nadin mukamai guda biyar daban-daban a jihar. Wadanda aka nada sune kamar sune.Injiniya Garba Ahmed…