Daga Ibrahim Muhammad Kano.
Gwamnan jihar Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya amince da nadin kwamitin riko na kungiyar kwallon kafa na Kano Pillars
Sanarwar da babban sakataren Yada labaran Gwamnan, Sunusi Bature Dawakin Tofa ya sanyawa hannu, tace Hukumar na da shugaba, mambobi da sakatare kamar haka:
1,Babangida Little, Shugaba
2. Garba Umar, Member
3. Naziru Aminu Abubakar, memba
4. Bashir Chilla, memba
5. Ali Nayara Mai Samba, memba
6. Shuaibu Ibrahim Doguwa, memba
7. Rabiu Pele, memba
8. Muhammed Danjuma, memba
9. Sabo Chokalinka, memba
10. Abba Haruna (Dala FM), mamba
11. Engr. Usman Kofar Na’isa
12. Yakubu Pele, mamba
12. Comrade Sani Ibrahim Coach, Sakatare

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *