Daga Bello Hamza, Abuja
A ranar Asabar 19 ga watan Augusta 2023 ne maigirma Hon.Muhammad Jamil Katsina wanda ake kira da Magayaki ko Hon. Lion ya tallafa wa al’ummar mazabarsa don rage musu radadin tattalin arzikin da suke fuskanta sakamakon cire tallafin Man Fetur da gwamnati ta yi. A yau an raba Mashin 49, injinan nika 140 da kuma atamfa 80. Ga dai hotunan yadda aka yi rabon.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *