Jaridar Idon Mikiya (RC: 1939885)
OUR VISION AND MISSION
Idon Mikiya Publication will strive to become the preferred and authentic source of information in the contemporary society. Having in mind the need to defend the right of the downtrodden, we also aimed be the medium through which government policies and activities will be channeled to the govern and through which the govern will channeled their expectations and grievances to he government. We shall also defend and uphold the rule of law at all time.
MANUFAR MU
Kafar sadarwa ta Jaridar Idon Mikiya za ta tsayu wajen zama hanyar samun sahihan labarai na ciki da wajen kasar nan, tare da zama hanyar isar da sakonni daga masu mulki zuwa wadanda ake mulka ba tare da tauye wa wani hakkinsa na fada a ji ba. Za mu tabbatar da kare doka da oda a dukkan lokaci. Muna fatan gudanar da tsaftatacciyar aikin jarida abar koyi a wannan zamani. Za mu nisanci banbadanci, kazafi da sharri a yayin gudanar da aikin mu.