Daga Ibrahim Muhammad Kano

Al’ummar karamar hukumar Dala karkashin Kungiyar ‘Dala Support for Nasiru Gawuna”(DASO

)Da Yusuf Auwal Alawiy Shatsari ke jagoranta sunyi alkawarin baiwa dan takarar Gwamnan Kano Gawuna goyon baya a zabe mai zuwa

Hakan tasa suka gudanarda taro da suka gayyato mai dakin dan takarar Gwamnan na Kano.Hajiya Hafsat Nasiru Gawuna dan dafa mata dan kaiwa ga nasara a matsayinta ta yar asalin Dal

Da take jawabi a yayin taron da aka gudanar a dakin taro na Mumbayya.Hafsat Nasiru Gawuna ta nuna jin dadi bisa karamci da aka nuna mata na zumunci da kaun

Tace taron na karfafa zumunci ne da yada manufa ta neman hadin kai da goyon bays da fatan samun nasar

Tace wannan tafiya ta takarar maigidanta Nasiru Gawuna ta amana ce da akeso a samu nasara a taimaki al’umma  domin kullum maganar dan takarar Gwamnan shine na aja al’umma su amfan

Hafsat Gawuna ta yi kira ga al’ummar Dala da jihar Kano Baku daya akan su fito su zabi Gawuna ran zabe su tsaya su tsare su raka akai ga nasar

Shima shugaban Kungiyar na ‘DASONG”Alhaji Yusuf  Auwal Alawuy yace suna tareda. Mataimakin Gwamnan dan takarar Gwamnan jihar Kano. Nasiru Gawuna tun samada shekaru 30 harma akwai dangantaka ta auraymtayya a tsakaninsu domin matarsa yar asalin Dala c

 

Yace wannan yasa suka shirya taron dan tabbatarwa mai dakin mataimakin Gwamnan Hajiya Hafsat al’ummar Dala zasu fito su basu goyon baya a zaben Gwamn

 

Alhaji Yusuf Auwal Alawiy yace Dan takarar Gwamnan Kano na APC.Dokta Nasiru Yusuf Gawuna karimin mutumne mai kyautatawa cigaban al’umma dan haka sun shirya bashi goyon baya da zai kai ga nasarar zama Gwamnan jihar Kano a zaben ranar Asab

 

 

 

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *