Ba Gaskiya Ba Ne Cewa Gwamnan Zamfara Ya Ayyana Naira Tiriliyan Tara A Matsayin Kadarorinsa -Gwamnati
Daga Muhammad A. Abubakar Gwamnatin jihar Zamfara ta yi fatali da wani labari da aka yaɗa a kafafen sada zumunta na yanar gizo cewa Gwamnan Jihar Dauda Lawal ya bayyana…