Fallasa: Badaƙalar Takardun Karatu Da Za Ta Iya Cinye Kujerar Gwamnan Zamfara, Matawalle
Daga Tanimu Salihu Mafara Badaƙalar takardun makaranta na bogi da ake zargin gwamnan Jihar Zamfara, Bello Mohammed Matawalle da shi yana da tada hankali, hujjojin kuma da suke yawo suna…