An Kaddamar Da Allurar Rigakafin Foliyo A Gundumar Bomo Da Ke Karamar Hukumar Sabon Gari
Daga Nasiru Adamu Shugaban karamar hukumar Sabon Gari Hon Muhammad Ibrahim Usman ya kaddamar da alluran shan inna a gundumar Bomo A lokacin wannan taron shugaban qaramar hukumar ya muna…