Matasa Za Su Ba Da Gudunmawa Sosai Wajen Shugabancin Al’umma –Umar Musa Umar
Daga Ibrahim Muhammad Kano Daya daga cikin matasa da suke mutukar bayar da gudunmawa ga cigaban al’umma a karamar Hukumar Dala da Gidauniyar Aminu Mamman Yaro ta karrama.Hon.Umar Musa Umar…