Zul-Hajj: Kungiyar Jama’atu Ta Bukaci Musulmi Su Yi Wa Nijeriya Addu’ar Zaman Lafiya
A ranar Alhamis ne Kungiyar Jama’atu Nasril Islam (JNI), ta bukaci al’ummar Musulmi su kara kaimi wajen addu’o’ia ga kasar mu Nijeriya na neman karin zaman lafiya. Wannan kiran na…