Hukumar Kula Da Kogunan Hadeja Da Jama’are Ta Samar Da Cibiyar Tace Iri A Kadawa
Daga Ibrahim Muhammad Kano Hukumar kula da Kogunan Hadeja da jama’are ta samarda cibiya a garin Kadawa da zata samarda da irin noma samada tan 60 a kullum. Shugaban hukumar.Alhaji…