Mun Yi Gwagwarmayar Ganin Abba Kabir Ya Yi Nasara Saboda Kyawawan Manufofinsa–Usman Ahmad
Daga Ibrahim Muhammad Kano Mun yi gwagwarmaya tun daga 2019 dan ganin Injiniya Abba Kabir Yusuf ya kawo ga gaci dan lura da irin ayyukan alkhairi da Dokta Rabiu Musa…