RTEAN Za Ta Tabbatar Da Nasarar Samar Da Motoci Masu Amfani Da Iskar Gas A Nijeriya—Musa Maitakobi
Daga Bello Hamza A makon jiya ne Shugaban kungiyar Sufuri ta RTEAN Ambasada Dakta Musa Maitakobi ya samu nasarar lashe zaben zama Ma’ajin Kungiyar Kwadago ta TUC, wannan ba karamin…