Kungiyar Al-Nassr Ta Kasar Saudiyya Ta Yi Wa Ronaldo Gagarumin Tayi
Kungiyar Al-Nassr ta kasar Saudiyya ta yi wani gagarumin tayi na sayen dan wasan gaban Portugal Cristiano Ronaldo bayan kammala gasar cin kofin duniya. Kungiyoyin da dama sun nuna sha’awarsu…