Daga Ibrahim Muhammad Kano
Gwamnan jihar Kano .Alhaji Abba Kabir Yusuf ya turawa Majalisar dokokin jihar kano sunayen mutane 19 domin tantancesun don nada su a matsayin kwamishinonin sa Kuma yan majalisar zartarwa jiha.
Sunayen sun hada da
1- Comrade Aminu Abdulsalam
2- Hon. Umar Doguwa
3- Hon. Ali Haruna Makoda
4- Hon. Abubakar Labaran Yusuf
5- Hon. Danjuma Mahmoud
6 Hon. Musa Shanono
7- Hon. Abbas Sani Abbas
8- Haj. Aisha Saji
9- Haj. Ladidi Garko
10- Dr. Marwan Ahmad
11- Engr. Muhd Diggol
12- Hon. Adamu Aliyu Kibiya
13- Dr. Yusuf Kofar Mata
14- Hon. Hamza Safiyanu
15- Hon. Tajo Usman Zaura
16- Sheikh Tijjani Auwal
17- Hon. Nasiru Sule Garo
18- Hon. Haruna Isa Dederi
19- Hon. Baba Halilu Dantiye

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *