Daga Mansur Aliyu

A wannan makon ne Hon. Dr. Nura Manu Soro, Coordinator Tinubu/Kashim Campaign Council Bauchi state, ya gana da jagororin jamiyyar APC na jihar Bauchi

Domin neman Goyon Bayan alumma kan nasaran jamiyyar APC a jihar Bauchi

Nura Manu Soro, ya sha alwashin samun nasaran jamiyyar APC a matakin kasa da jiha .A Bauchi yayin zaben Shekarar 2023.

 

Nura Manu Soro yace, yanzu za’a Shiga Hidimomin kai tsaye Domin samun nasara jamiyyar APC a jihar Bauchi.

Ya fara zaman shi da Chiyamomin jamiyyar APC daga matakin karamar hukuma zuwa ward-ward level na duk kananan hukumomin jihar Bauchi guda 20.

Nura Manu Soro ya tabbatar da Cewa basu shakkan samun nasaran jamiyyar APC a Bauchi Domin haka jamiyyar zata ci gaba tallafa ma alumma za’a Shiga zabe Cikin wal-wala.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *