Daga Ibrahim Muhammad Kano.

Jam’iyyar ADP ta sanarda korar korar Nasir Hasan Goguna da yake ikirarin shine dan takarar Gwamnan Kano a inuwar jam’iyyar.Sanarwar ta fito da cewa kwamitin zartarwa na qasa ne na jam’iyyar ya zatar da hukuncin hakan.

Sakataren jam’iyyar na ADP na shiyyar Arewa maso yamma Malam Tijjani Lawan kofar Wambai ya gargadi Has an Koguna akan kar ya sake ayyana Kansas a matsayin dan jam’iyyar.

Yace korar an zartar da shine karkashin dokoki da tsarin jam’iyyar ya tanada na bi ayi maganin Marsala idan ta taso an bi matakai alma shi Koguna yaki ya saurari Iowa ya yi kunnen kashi.

Kofar wambai ya qara da cewa wannan tasa shugabancin jam’iyyar na kasa ya zartar da hukuncin korarsa daga jam’iyyar.

Ana ganin korar ta Hasan Goguna  tazo be  a sakamakon jayayya da yake da takarar Gwamna da jam’iyyar ADP ta  fizge daga gareshi  ta baiwa dan majalisar tarayya na karamar hukumar Birnin Kano.Sha’aban Ibrahim Sharada jin kadan da barinsa jam’iyyar APC ya tsunduma jam’iyyar ta ADP.

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *