Tsohon dan wasan baya na kungiyar kwallon kafa ta Napoli Wanda ya koma Chelsea a watan da ta gabata ya mayar ma shugaban kungiyar kwallon kafa ta Napoli Martani a kan batun da yayi na hana yan wasan Afirka buga wasan AFCON. Shugaban kungiyar Napoli ya ce ba zai sake siyan yan wasan Afirka ba har sai sun yarda ba za su wakilci kasar su ba a wasan cin kofin Afirka ba. Yan wasan Afirka da sauran mutanen afirka dai basu ji dadin batun ba inda aka yi ta ce ce kuce a kafafen sadarwa na zamani.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *