daga Bello  Hamza

Ministan Harkokin Sufuri, Alhaji Mu’azu Jaji Sambo ya yi ran gadin tashar da ake ajiye manyan kayayyaki da ke Lekki a birnin Ikko.

Mataimakin Darakta a sashin hulda da jama’a na hukumar kula da iyakokin ruwan kasar nan wato NIMASA, Mr Osagie Edward ne ya bayyana haka a wata sanarwar da ya fitar kuma aka raba wa manema labarai.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *