Dauda Lawal Ya Zama Sabon Gwamnan Jihar Zamfara
Daga Bello Hamza, Abuja Dakta Dauda Lawal ya zama sabon gwamnan jihar Zamfara bayan ya sha rantsuwar kama aiki a Gusau babban birnin jihar. Ya karbi mulki daga wurin Bello…
An Nemi A Taya Sabbin Masu Mulki Addu’a Allah Ya Basu Ikon Yin Adalci
Ibrahim Muhammad Kano An yi kira ga al’umma kan su yi hakuri da sabuwar gwamnati saboda za’a ga canje-canje da sai anyi hakuri an jure an jajirce domin kowa da…
Ganduje Ya Bar Wa Sabuwar Gwamnati Naira Biliya .242
Daga Ibrahim Muhammad Kano Sabon Gwamnan jihar Kano Engr. Abba Kabir Yusuf ya Koka da yadda tsohon gwamnan kano Abdullahi Umar Ganduje ya bar masa bashin da yakai sama da…
Mun Yi Gwagwarmayar Ganin Abba Kabir Ya Yi Nasara Saboda Kyawawan Manufofinsa–Usman Ahmad
Daga Ibrahim Muhammad Kano Mun yi gwagwarmaya tun daga 2019 dan ganin Injiniya Abba Kabir Yusuf ya kawo ga gaci dan lura da irin ayyukan alkhairi da Dokta Rabiu Musa…
Injiniya Sagir Koki Ya Zama Ko’oditan ‘Yan Majalusun Wakilai Na Tarayya 24 Na Jihar Kano
Daga Ibrahim Muhammad Kano Zababben Dan majalisar tarayya mai wakiltar Birnin Kano Injiniya Sagir Ibrahim Koki ya ce a kokarib kawo cigaba a jihar Kano yan majalisun tarayya na jihar…
Hukumar Alhazai Ta Jihar Kano Ta Gudanar Da Gwajin Yadda Ake Aikin Hajji Ga Maniyyata
Daga Ibrahim Muhammad Kano Hukumar jin dadin Alhazai ta jihar Kano ta yi taron nunawa maniyyata yanda ake aikin hajji a aikace Wannan na zuwa ne bayan kwashe watanni ana…
An Bude Masallacin Juma’a Da Kaddamar Da Ginin Cibiyar Musulunci Ta Inuwa Dutse
Daga Ibrahim Muhammad Kano An bude masallacin juma’a da ya kunshi filin Idi,dakin wankin gawa na Inuwa Dutse tareda kaddamar da cibiyar addinin musulunci ta Muhammad Inuwa da ya kunshi…
An Gudanar Da Taron Jin Ra’ayoyin Al’umman Sabon Gari, Akan Tattara Tashoshin Mota Waje Guda
An Gudanar Da Taron Jin Ra’ayoyin Al’umman Sabon Gari, Akan Tattara Tashoshin Mota Waje Guda *Daga Nasiru Adamu* Karamar hukumar Sabon Garin Zariya, ta yi taron jin ra’ayoyin al’umar dake…
Gwamnatin Kano Ta Mika Muhimman Bayanai Ga Kwamitin Karbar Mulki Na Abba Gida-gida
Daga. Ibrahim Muhammad Kano Gwamnatin jihar kano ta miƙa muhimman bayanan gwamnatin ga kwamitin karɓar mulki na jam’iyyar NNPP dake karkashin jagorancin Shugaban kwamitin Dr Abdullahi Baffa Bichi. Sakataren gwamnatin…
Rushe-rushe: Muna Da ‘Yancin Mallakar Wurare Domin Gudanar Da Rayuwarmu – Martanin Almajiran Shaikh Zakzaky
Daga Muhammad A. Dalhatu Almajiran Shaikh Ibraheem Zakzaky da aka fi sani da ‘yan shi’a a garin Zariya sun tashi cikin jimamin rushe musu makarantu da hukumar tsara birane ta…