Gwamna Matawalle Ya Bayyana Dalilin Hallata Sayen Bindiga Don Kare Kai
Daga Shu’aibu Ibrahim Gusau Sakamakon kalubalen rashin tsaro dake addabar jihar, Gwamnatin jihar Zamfara ta umurci kwamishinan ‘yan sandan jihar da ya baiwa duk wanda ya cancanta lasisin mallakan bindiga…
KASUPDA Ta Yaba Wa Shugaban Karamar Hukumar Sabon Gari Zariya
Daga Shu’aibu Ibrahim Hukumar tsara birane na Jihar Kaduna, (KASUPDA) karkashin jagorancin Alh Sama’ila Dikko ta yaba wa shugaban karamar hukumar sabon Gari , Injiniya Muhammad Usman. Yabon ya biyo…
Gwamna Bagudu Ya Nada Ministan Shari’a Amirul-Hajj Na Jihar Kebbi
Daga Umar Faruk Brinin Kebbi Gwamnan Jihar Kebbi, Sanata Abubakar Atiku Bagudu ya nada ministan shari’a, Abubakar Malami Amirul-Hajj na Hajjin bana a Jihar Kebbi. Tawagar kwamitin kula da aikin…
Za A Kafa Cibiyar Raba Wutar Lantarki Mai Aiki Da Hasken Rana Jihar Kebbi- In Ji Suleiman Argungu
Daga: Umar Faruk Brinin Kebbi Gwamnatin Jihar Kebbi ta ware kadada dari biyu na fili ga wasu masu zuba hannun jari ‘yan kasuwa masu zaman kansa domin kafa cibiyar samar…
UNESCO-REF Commences TAP Project For MAAUN Kano Students
By Bello Hamza UNESCO-REF oriented the students of Maryam Abacha American University of Nigeria (MAAUN), Kano on importance of TAP (The August Project) on Thursday, 23 June, 2022 Maryam Abacha…
Madarasatul Tarbiyatul Islamiyya Sabon Gari Zariya Ta Yi Bikin Yaye Dalibai
Daga Bello Hamza, A ranar Lahadi 19 ga wayan Yuni 2022 ne Madarasatul Tarbiyatul Islam Sabon Gari Zariya da ke Jihar Kaduna ta yi bikin yaye dalibai maza da mta…
Police Arraign Man, 31, Over Alleged Possession Of Firearm
The Police on Friday arraigned a 31-year-old man, Akinola Akintunde, in an Ado-Ekiti Chief Magistrates’ Court over alleged possession of firearm. The defendant, of no fixed address, is standing trial…
Jami’ar MAAUN Ta Bukaci Hadin Kan UNESCO-REF Don Bunkasa Harkar Ilimi A Nijeriya
Daga Bello Hamza Wanda ya kafa Jami’ar Maryam Abacha American University ta Nijeriya (MAAUN) da ke Kano, Farfesa Adamu Abubakar Gwarzo, ya nemi goyon baya da hadin kan kungiyar masu…
MAAUN Founder Solicits Support, Cooperation Of UNESCO-REF In MoU Implementation
By Bello Hamza The Founder, Maryam Abacha American University of Nigeria, (MAAUN) Kano, Prof. Adamu Abubakar Gwarzo has solicited the support and cooperation of UNESCO Read and Earn Federation (UNESCO-REF)…
FRSC Begins Special Patrol “Operation Flush” In FCT
The Federal Road Safety Corps (FRSC) has declared Friday, Saturday and Sunday of every week for a special patrol tagged “Operation Flush” to curb road crashes in the Federal Capital…