Matsahin Dan wasan gaba na Barcelona ya koma Amurka da taka leda, inda ya sa hannu a kwantragin sa yau da yamma. Barcelona ta amince da siyar da dan wasan ne bayan Kochin ƙungiya yace baya son dan wasan baya tsarin sa. Puig ya buga wasanni da dama a Barcelona inda ya zura kwallaye biyu kuma ya taimak aka zura kwallaye uku.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *