Daga Bello hamza, Abuja

A ranar Asabar 31 ga watan Disamba 2022 ne al’ummar masarautar Hadejia karkashin jagorancin Sarkin Hadejia Mai Martaba Dakta Adamu Abubakar Maje suka karrama wasu fittatun ‘yan asalin yankin, cikinsu akwai Shugaban hukumar NITDA. Taron ya samu halartar baki da sassan Nijeriya. Ga hotunan yadda bikin ya kasance.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *