Gwamna Matawalle Ya Bayyana Dalilin Hallata Sayen Bindiga Don Kare Kai
Daga Shu’aibu Ibrahim Gusau Sakamakon kalubalen rashin tsaro dake addabar jihar, Gwamnatin jihar Zamfara ta umurci kwamishinan ‘yan sandan jihar da ya baiwa duk wanda ya cancanta lasisin mallakan bindiga…