HUKUMAR KULA DA IYAKOKIN RUWAN KASAR NAN TA BADA TALLAFIN KAYAYYAKIN KARATU DA NA KULA DA LAFIYA A JIHAR TARABA
Daga Bello Hamza Hukumar kula da iyakokin ruwan kasar nan-NIMASA ta bada tallafin kayayyakin karatu don inganta koyo da koyarwar ga dalibai dake matakin firamare a jihar Taraba. Da yake…