Shekara 3 Da Bullar Korona: Yadda Ayyukan Duba-gari Suka Taimaka Dakile Cutar A Nijeriya—Dakta Yakubu
Daga Bello Hamza, Abuja A daidai lokacin da aka cika shekara 3 da bullar cutar korona wadda ta addabi al’ummar duniya, Shugaban Hukumar Duba-gari ta kasa, Dakta Yakubu Muhammad Baba…