An Gano Yadda Wasu ‘Yan Mata Ke Yin Lalata Don Su Samu Kudin Jarabawa–Sheik Ibrahim Khalil
Daga Ibrahim Muhammad KanoShugaban Majalissar Malamai na jihohin Arewa, Shiek Ibrahim Khalil, wanda kuma shi ne dan takarar gwamnan Jihar Kano a jam’iyyar ADC ya bayyana cewa abun takaici ne…