Ilimi Kyauta: Ana Koro Daliban Sakandire A Kano Saboda Rashin Biyan Kudin Makaranta
Daga Ibrahim Muhammad Kano. Iyayen dalibai dake makarantun sakandiren yan mata sake jihar Kano na kukan cewa wasu shugabannin makarantun na tilastawa dalibai biyan wasu kudade a daidai lokacinda Gwamnatin…